GWAMNA BAGO YA KADDAMAR DA KWAMITIN YAKIN NEMAN ZABEN JAI'IYYAR APC NA JIHAR NIGER, YA KUMA NADA IBETO A MATSAYIN SHUGABAN KWAMITIN

By Aliyu lawal
Gwamnan Jihar Neja, Manomi Mohammed Umaru Bago, ya kaddamar da Majalisar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa da na Gwamna ta Jam'iyyar APC a Jihar byNeja (PGCC).
Kwamitin ya kunshi kwamitoci 3 da daraktoci 17.
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar, Alhaji Ahmed Musa Ibeto ne zai jagoranci kwamitin yakin neman zaben a matsayin Darakta Janar (DG), yayin da Barr. Tanko Beji zai zama Mataimakin shugaban kwamitin sai Barr. Manko Bagudu a matsayin Sakatare.
Kwamitocin dakiki
*1. Kwamitin Dattawa
Janar Mohammed Abdullahi Garba Shugaba, Alh. Sale Bashari (Makama) Mataimaki,
Alh. Dattijo Usman - Sakatare.
*2. Babban Kwamitin Gudanarwa Sanata David Umaru Shugaba,
Ministan Yada Labarai, Alh. Mohammed Idris Malagi - Mataimaki,
Ministan Noma, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi - Sakatare.
3. Kwamitin Bada Shawara Amb. Zubairu Dada Shugaba, Ahmed Mohammed Ketso Mataimaki, Alh. Mu'azu Bawa Rijau Sakatare.
Daraktocin 17:
Kudi Alh. Ibrahim Balarabe (Darakta), Bashir Ubale (Mataimaki), Habila Galadima (Sakatare)
Jin Dadi da Walwala:
Hajiya Hannatu Salihu (Darakta)
- *Yada Labarai:* Adamu Aliyu (Darakta), Yahaya Idris (Mataimaki), Dr. Aisha Wakaso (Sakatare)
-
- *KWAMATIN TSARO
CP Ahmed Magaji (rtd) - Darakta
- *Tsare-tsare da Dabaru:* Barr. Bello Bawa Bwari - Darakta
-
- *Matasa:* Abubakar Sadiq Madala -
Darakta
- *Mata:* Aisha Usman Lolo - Darakta
- *Shari'a:* Bala Marka Esq. - Darakta
-
- *Ladabtarwa da Sufuri:* Haj. Ramatu Yar'adua - Darakta
-
- *Sabbin Kafafe:* Abdullbergy Usman Ebbo - Darakta
-
- *Ayyuka na Musamman:*
Ahmed Marafa Guni - Darakta
- *Kwadago:* Comr. Idris Lafene Abdulkareem - Darakta
-
- *Kungiyoyin DA Taimako:* Mohammed Saba - Darakta
-
- *Masu Bukata ta Musamman:*
Yakubu Salihu (General) - Darakta
- *Addini:* Mallam Umar Faruk - Darakta
-
- *Masarautu:* Ibrahim Shehu Kagara - Darakta
-
- *Kabilu:*
Chief Anthony - Darakta
Gwamna Bago ya taya wakilan kwamitin murna tare da jan hankalinsu da su hada kai su yi aiki tukuru domin tabbatar da nasarar jamiyar APC a jaha da kasa baki daya
Signed
Bologi Ibrahim
Babban sakataren yada Labarai na gwamna Jihar Neja
More from Politics
Comments (0)
No comments yet. Be the first to write one.