Breaking Wed, 21 Oct 2026
NE News Express Breaking news, every minute.
Politics

GWAMNA BAGO YA KADDAMAR DA KWAMITIN YAKIN NEMAN ZABEN JAI'IYYAR APC NA JIHAR NIGER, YAKUMA NADA IBETO A MATSAYIN SHUGABAN KWAMITIN

GWAMNA BAGO YA KADDAMAR DA KWAMITIN YAKIN NEMAN ZABEN  JAI'IYYAR APC NA JIHAR NIGER, YAKUMA  NADA IBETO A MATSAYIN SHUGABAN KWAMITIN

By Aliyu lawal

Gwamnan Jihar Neja, Manomi Mohammed Umaru Bago, ya kaddamar da Majalisar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa da na Gwamna ta Jam'iyyar APC a Jihar byNeja (PGCC).

Kwamitin ya kunshi kwamitoci 3 da daraktoci 17.

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar, Alhaji Ahmed Musa Ibeto ne zai jagoranci kwamitin yakin neman zaben a matsayin Darakta Janar (DG), yayin da Barr. Tanko Beji zai zama Mataimakin shugaban kwamitin sai Barr. Manko Bagudu a matsayin Sakatare.

Kwamitocin dakiki

*1. Kwamitin Dattawa

Janar Mohammed Abdullahi Garba Shugaba, Alh. Sale Bashari (Makama) Mataimaki,
Alh. Dattijo Usman - Sakatare.

*2. Babban Kwamitin Gudanarwa Sanata David Umaru Shugaba,

Ministan Yada Labarai, Alh. Mohammed Idris Malagi - Mataimaki,

Ministan Noma, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi - Sakatare.

3. Kwamitin Bada Shawara Amb. Zubairu Dada Shugaba, Ahmed Mohammed Ketso Mataimaki, Alh. Mu'azu Bawa Rijau Sakatare.

Daraktocin 17:

Kudi Alh. Ibrahim Balarabe (Darakta), Bashir Ubale (Mataimaki), Habila Galadima (Sakatare)

Jin Dadi da Walwala:

Hajiya Hannatu Salihu (Darakta)

- *Yada Labarai:* Adamu Aliyu (Darakta), Yahaya Idris (Mataimaki), Dr. Aisha Wakaso (Sakatare)
-
- *KWAMATIN TSARO
CP Ahmed Magaji (rtd) - Darakta
- *Tsare-tsare da Dabaru:* Barr. Bello Bawa Bwari - Darakta
-
- *Matasa:* Abubakar Sadiq Madala -

Darakta
- *Mata:* Aisha Usman Lolo - Darakta

- *Shari'a:* Bala Marka Esq. - Darakta
-
- *Ladabtarwa da Sufuri:* Haj. Ramatu Yar'adua - Darakta
-
- *Sabbin Kafafe:* Abdullbergy Usman Ebbo - Darakta
-
- *Ayyuka na Musamman:*

Ahmed Marafa Guni - Darakta

- *Kwadago:* Comr. Idris Lafene Abdulkareem - Darakta
-
- *Kungiyoyin DA Taimako:* Mohammed Saba - Darakta
-
- *Masu Bukata ta Musamman:*

Yakubu Salihu (General) - Darakta

- *Addini:* Mallam Umar Faruk - Darakta
-
- *Masarautu:* Ibrahim Shehu Kagara - Darakta
-
- *Kabilu:*

Chief Anthony - Darakta

Gwamna Bago ya taya wakilan kwamitin murna tare da jan hankalinsu da su hada kai su yi aiki tukuru domin tabbatar da nasarar jamiyar APC a jaha da kasa baki daya

Signed

Bolagi Ibrahim

Babban sakataren yada Labarai na gwamna Jihar Neja

More from Politics

Comments (0)

No comments yet. Be the first to write one.

Comments are checked by the newsroom before they appear.